Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA ya faitar da rahoton cewa: a gudanar zaman makoki a birnin Karbala a ranar bakwai ga shahadar Imam Husaini (AS) Wanda Suka halartar hubbaren Sayyidina Abbas (AS) da haramin. Imam Husain Sayyidus Shuhada (AS) don juyayin shahadar shugaban shahidai.

2 Satumba 2021 - 11:48